Mukhtar Yahya Usman Tsohon Minsitan Noma, kuma tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Malam Alfa Wali ya rasu yana da shekaru 87. Kano Focus ta ruwaito da...
Aminu Abdullahi Gwamnatin Kano ta ce za ta sanya dokar zaman gida a fadin jihar matukar al’umma suka cigaba da yin watsi da dokokin kariya na...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce kulle makarantu a dai-dai lokacin da Korona ke ci gaba da yaduwa ba zai haifar da...
Mukhtar Yahya Usman Maryam Muhammad shahararriyar mai garkuwa da mutane, yar asalin jihar Zamfara ta ce kanin mahaifiyarta mai suna Dogo Hamza ne ya sanyata cikin...
Aminu Abdullahi Mata da dama ne a nan Kano ke nuna farincikinsu tare da yabawa gwamnati kan matakin da ta dauka na kulle gidajen kallo a...
Zulaiha Danjuma Hukumar Hisba tace a yan kwanakinnan ta samu korafi da dama daga matan aure na cin zarafin da mazajensu ke yi ta hanyar lakadamusu...
Aminu Abdullahi Wani matashi mai suna Surajo Dauda ya hadiyi zuciya ya mutu saboda ya kasa biyan bashin N165,000 da ake binsa. Kano Focus ta ruwaito...
Aminu Abdullahi Kotun majistire mai lamba 33 dake unguwar Gyadi-Gyadi ta yankewa wani matashi Rabi’u Muhammad daurin watanni bakwai a gidan yari bisa furcin zai kashe...
Aminu Abdullahi Babban jojin jihar Kano Sagir Umar ya kaddamar da kotuna tare da rantsar da alkalan da zasu saurari korafe-korafen zabukan kannan hukumomi da aka...
Aminu Abdullahi Hauhawar farashin man gyada a Kano ya sabba karuwar farashin kosai da awara da sauran kayan da ake sarrafawa da man gyada. Kano Focus...