Aminu Abdullahi Dan Majalissar tarayya mai wakiltar karamar hukumar birni Sha’aban Ibrahim Sharada ya zargi jam’iyyar APC ta jihar Kano da bada umarnin hallakashi. Sha’aban Sharada...
Zulaiha Danjuma Rudunar sojin saman kasar nan ta gyara jiragen yaki uku a Kano domin ci gaba da yaki da ayyukan ‘yan ta’adda a kasar nan....
Mukhtar Yahya Usman Ministan Aikin Gona na Kasa Muhammad Sabo Nanono ya ce babu ranar da za a buɗe iyakokin kasar nan. Kano Focus ta ruwaito...
Nasiru Yusuf Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta gurfanar da mataimakin shugaban gidan Yari na kasa dake jihar Katsina, Abubakar Sani...
Ahmad Hamisu Gwale Kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars tayi rashin nasara a hannun takwararta ta ASC Jara’af da ci 3 da 1 a gasar kofin...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce ziyarar da Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya kai wa wasu daga cikin sarakunan kasar...
Mukhtar Yahya Usman Wani matashi mai suna Anas Sa’idu da ya kashe wani matashi Tijjani Sa’idu bayan yayi garkuwa da shi ya nema da a ratayeshi....
Mukhtar Yahya Usman Wani matashi dan kimain shekaru Malam Iro mai shekaru 60 ya rataye kansa a Unguar Zoo Road da ke nan Kano. Kano Focus...
Aminu Abdullahi Kotun daukaka kara ta jihar Kano ta fara saurar karar da aka daukaka gabanta bisa hukuncin da kotun shari’ar musulunci ta yanke na kashe...
Zulaiha Danjuma A ya yin da ake bikin ranar yaki da cin zarafin mata ta duniya, mata a nan Kano sun bayyana yadda suke rayuwa cikin...
TSOKACI