Tsohon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Muhammad Wakili, ya musanta rahotannin da ke yadawa cewa ya mutu sakamakon hadarin mota. Kano Focus ta ruwaito a jiya...
Aminu Abdullahi Fitaccen jarimin masana’antar Kanywood Aminu Saharif Momo ya ce Ya ce a yanayin da ake ciki yanzu da a gina masallatai da islamiyyu gwara...
Aminu Abdulahi ‘Yan mata da dama ne suka soki kiran shehin malamin nan na Kano Sheik bn Usman na cewar lokaci ya yi da yakamata a...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ne zai jagoranci mukabala tsakanin Abduljabbar Kabara da...
Aminu Abdullahi Jam’iyyar PDP ta ce matakin da shugabannin jam’iyyar APC suka dauka na tilastawa ma’aikatan gwamnati yin rijita da jam’iyar a jihar Kano taaaddancin siyasane....
Mukhtar Yahya Usman Gwamantin Kano ta ce akwai yiwurar rushed gadar sama ta kofar Nassrawa sakamakon zaizayerar da ya fara Yi. Kano Focus ta ruwaito kwamishinan...
Aminu Abdullahi Harkokin karatu sun fara samun tasgaro a jami’ar Bayero dake jihar Kano sakamakon yajin aikin kungiyar ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba wato SSANU...
Aminu Abdullahi Kotun tafi da gidanka da ke hukunta masu ki bin dokar Korona a Kano ta aike da mutane 25 kurkuku, yayinda da ta ci...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama wani matashi mai suna Nura Sulaiman bisa zargin kashe abokinsa mai suna Abubakar Abdulkarim. Kano Focus ta ruwaito...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince a shirya mukabala tsakanin Abduljabbar Nasiru Kabara da sauran Malaman Kano. Kano Focus ta ruwaito gwamnan...