Rafi’atu Ilyasu Ƴanmata a Kano sunyi barazanar daina auren samari, sakamakon shiga ƙungiyar samari marowata, inda suka ce gwara su auri sa’anni iyayensu masu sakin aljihu....
Aminu Abdullahi Abubakar Idris Bashir dalibi ne a jami’ar Bayero da ke nan Kano da ya ce shi kam yanzu sana’ar da ya runguma ta wanki...
Rafi’atu Ilyasu Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta fitar da ‘yansanda 7,251 da za su yi aikin bada kariya ga al’umma ya yin zaben...
Zulaiha Danjuma Wata mata mai suna Hafsat Uzairu ta ce ma’akatan Asibitin koyarwa na Aminu Kano sunci mutuncinta lokacin da taje haihuwa, da hakan ya sa...
Mukhtar Yahya Usman Shekaru 10 kenan da fitaccen daraktan shirya fina-finan Hausa Ashiru Nagoma ya kamu da cutar tabin hankali, amma abokan aikinsa na film ko...
Zulaiha Danjuma Mazaunan Garin Rimin zakara dake karamar hukumar Ungogo a nan Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana biyo bayan zargin Jami’ar Bayero da yunkurin kwace...
Aminu Abdullahi Kungiyar kwadago ta kasa ta bukaci gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya dakatar da zabtare albashin ma’aikatan Kano don kaucewa barkewar rikicin ma’aikata....
Aminu Abdullahi Anbude wata tashar mota a nan Kano da ake kira tashar Buhari, a kan titin France Road da ke yin amfani da akori-kura domin...
Zulaiha Danjuma Matasa a uguwar Hausawa Babban Giji da ke karamar hukumar Tarauni sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da soke dan takarar kansilansu da aka...
Aminu Abdullahi Jami’an Vigilante da ke unguwar Sharada sun kama matashin da ya gudu da baburin haya na Opay da ake zuwa burge yan mata da...