Mukhtar Yahya Usman Babban limanin Kano Farfesa Sani Zaharadden da kuma shugaban masallacin Abuja Farfesa Shehu Galadanci ne za su yi alkalanci a mukabalar da za...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sanya ranar Lahadi 7 ga watan Maris domin gudanar da muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Jihar...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kori Mai bashi shawara Kan kafafen sadarwa na zamani Salihu Tanko Yakasai. Kano Focus ta ruwaito wannan...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta tsare hadimin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduj, Salihu Tanko Yakasai a birinin tarayya Abuja bisa dalilan...
Aminu Abdullahi Gwamnatin jihar Kano ta rufe makarantun kwana 10 a fadin jijar nan. Kano Focus ta ruwaito cewa kwamishinan ilimi Sunusi Sai’du Kiru ne ya...
Aminu Abdullahi Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu a jihar Kano sunyi kira ga matasa dasu kauracewa dabi’ar ta’amali da miyagun kwayoyi. Kano Focus ta ruwaito cewa...
Aminu Abdullahi Kotun majistire mai lamba 70 dake unguwar No mans’ land ta yankewa wani matashi mai shekaru 26 hukuncin daurin shekara daya da bulala goma...
Aminu Abdullahi Iyayen yara da dalibai na cigaba da kokawa bisa yadda gwamnatin jihar Kano ta gaza biyan kudin jarabawar kammala karatun sakandire (NECO) da dalibai...
Aminu Abdullahi Kotun tarayya taci tarar mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar Kano Abdullahi Haruna Kiyawa naira miliyan daya. Kano Focus ta ruwaito cewa...
Mukhtar Yahya Usman Mukaddashin shugaban hukumar kula da hakkin mai saye da sayarwa ta jihar Kano (Consumer Protection Council) Baffa Babba Dan Agundi ya ce duk...
TSOKACI