Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta rufe asibitin UMC Zahir da ke unguwar Jambulo da ke karamar hukumar Gwale a nan Kano, sakamakon samun masu KORONA...
Aminu Abdullahi Shugaban kungiyar dattawan Arewa Alhaji Bashir Othman Tofa yayi Alawadai da kinsan da ake yiwa ‘yan arewacin kasar nan musamman Fulani a kuduncin kasar...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban riko na jam’iyyar APC a jihar Kano Abdullahi Abbas ya gargadi ma’aikatan gwamnati da sauran masu amfana da gwamnatin Kano da su...
Aminu Abdullahi Jami’an Vigilante sun kama wani magidanci mai suna Ibrahim da ke zaune a unguwar yan awaki a karamar hukumar Tarauni, bisa zargin labewa a...
Aminu Abdullahi Makwani uku da gudanar da zabukan kananan hukumomi a jihar Kano amma har yanzu ba a biya wadanda suka gudanar da aikin zaben hakkinsu...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane tara da ke satar wayoyin jama’a a masallatan juma’a musamman ma lokacin...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce ko kadan gwamnatinsa ba ta wani shiri na sake gargame al’umma, a cewarsa kullewar ba abinda...
Mukhtar Yahya Usman Gwamman Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci a samar da doka da za ta hana makiyaya zirga-zirga daga arewacin kasar nan zuwa wasu...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama mutumin da ya sassari matar sa mai dauke da juna biyu tare da wanta a harabar kotu...
Rafi’atu Ilyasu Kotun majistary mai lamba hudu da ke zamanta a gidan Murtala, ta yankewa wani mutum mai suna Abubakar Bello da tuni da aka ce...