Mukhtar Yahya Usman Fitaccen darktan shirya fina-finan Hausa Ashiru Nagoma ya fito daga Asibiti bayan da likitoci suka tabbatar da samun lafiyarsa. Kano Focus ta ruwaito...
Aminu Abdullahi Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) to kone gurbatattun kayayyaki na sama da naira miliyan 600. Kano Focus ta ruwaito...
Aminu Abdullahi Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce za a tuhumi Abduljabbar Kabara ne kan abubuwan da yake furtawa amma ba...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin harbe duk wanda aka gani da wasu muggan makamai musamman ma bindiga kirar AK47 mutukar ba...
Aminu Abdulllahi Wata kungiya mai suna Say No Campaign ta soki yadda al’umma ke mayar da hankalinsu kacokan kan gwamnatin tarayya kan al’amurn da suka shafi...
Mukhtar Yahya Usman Mai alfarama Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce baiga dalilin da zai sa a yi mukabala tsakanin Abduljabbar Kabara...
Aminu Abdullahi Kotun Majistire mai lamba 8 a Kano ta baiwa ‘yan sanda umarnin bincikar shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi bisa zargin cin zarafin...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kungiyar masu kishin arewacin kasar nan(Arewa Concern Citizen Development ) Alhaji Rufa’I Mukhtar Dan Maje ya ce daukar matakin da kungiyar masu...
Aminu Abdullahi Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta tursasawa gidanjen mai sama da 20 da suka boye mai...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sako tsohon mai baiwa gwamna shawar kan kafafen yada labarai na zamani Salihu Tanko Yakasai. Kano Focus ta ruwaito...
TSOKACI