Mukhtar Yahya Usman Mukaddashin shugaban hukumar kula da hakkin mai saye da sayarwa ta jihar Kano (Consumer Protection Council) Baffa Babba Dan Agundi ya ce duk...
Aminu Abdullahi Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamiti da zai binciki korafe-korafen al’umma kan zargin da akeyiwa kamfanin rarraba wutar lantarki (KEDCO) na gaza biyan...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani magidanci da ake zargin ya shafe shekaru goma yana dillancin miyagun kwayoyi a karamar hukumar Ajingi....
Aminu Abdullahi Kungiyar kwadago ta ce ta shiga tsakanin direbobin Adai-daita Sahu da hukumar KAROTA ne duba da halin garari da al’umma suka shiga musamman ‘yan...
Aminu Abdullahi Shugaban Hukumar KAROTA Bappa Babba Dan’agundi ya nemi afuwar direbobin Adai-daita Sahu bisa kausasan kalaman da yayi musu a baya. Kano Focus ta ruwaito...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kungiyar matuka babura na AKOMORAN Alhaji Mansur Tanimu ya umarci mambobinsu da su janye yajin aikin da suka tsunduma nan take. Kano...
Mukhtar Yahya Usman Biyo banyan zaman gaggawa da aka gudanar tsakanin jami’an KAROTA da kungiyar kwadago da kuma wakilan ‘yan adai-daita an cimma matsaya mai kyau....
Mukhtar Yahya Usman Wata gobara da ta tashi a gidan wani mutum mai suna Abdurrahman Babawo ta hallaka mutane shida a unguwar Na’ibawa ‘Yan lemo a...
Aminu Abdullahi Yajin aikin matuka baburan Adai-daita Sahu ya jawowa dalibai da dama asarar jarrabawa a jami’o’i da manyan makarantun jihar Kano da hakan ke nuna...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano zata tabbatar da kare hakkin masu korafe-korafe da wadanda ke bata bayanan sirri na miyagun laifukan da ake aikatawa....