Mukhtar Yahya Usman Yajin aikin masu Adai-daita sahu a jihar Kano ya tilastawa mutane da yawa hawa akori kura domin fita wuraren ayyukansu na yau da...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban hukumar KAROTA ta jihar Kano Bappa Babba Danagundi ya ce ba bu wani abun damuwa dan ‘yan adai-daita sahu sun tafi yajin...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar Vigilante a jihar Kano ta ce ta kwato wasu mata hudu da masu garkuwa da mutane suka sace a kauyen Gammo dake ...
Mukhtar Yahya Usman A yau Litinin ne ake sa ran za a mikawa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje rahoton kwamitin da aka kafa da zai shirya...
Mukhtar Yahya Usman Wani abu da ba a saba gani ba a jihar Kano shi ne a wayi gari haka sidda ba tare da ganin jami’an...
Aminu Abdullahi Gamayyarkungiyoyin direbobi da masu bada hayar adaidaita sahu a jihar Kano sun yi barazanar kwace baburin adaidaita sahun duk wanda yaki biyan harajin naira...
Aminu Abdullahi Motar dake dauke da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta kama da wuta akan hanyarta ta zuwa Makurdin jihar Benue don...
Aminu Abdullahi Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano mai Sama’ila Shu’aibu Dikko yakama aiki a ranar Juma’a. Kano Focus ta ruwaito cewa wannan na kunshe ne...
Mukhtar Yahya Usman Abdullahi Dikko Inde tsohon shugaban hukumar Kwastam, da kuma fitaccen dan gwagwarmayar nan Dakta Junaidu Muhammad sun rasu da yammacin yau Alhamis ....
Aminu Abdullahi Hukumar kare hakkin masu siyan kayayyaki ta jihar Kano (CPC) ta kama motar dakon kaya dake dauke da jabun magunguna da kudinsu yakai kimanin...