Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin kartakwana da zai yi aikin rushe wuraren da aka gina ba bisa ka’ida ba, a ciki da...
Zulaiha Danjuma Masan harkar lafiya sun tabbatar da cewa cin ‘ya ‘yan itatuwa da ba awanke ba na haifar da ciwon hanta da ma wasu cutukan...
Mukhtar Yahya Usman Wasu ‘yan ta’adda da ba akai ga gano ko su waye ba sun datse kan wani dattijo Malam Nuhu Muhammad, suka kuma sassara...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani dan Adai-daita sahu mai suna Sadik Hussaini da ya gudu da kayyan da fasinja ya...
Zulaiha Danjuma Babban kwamandan Hukumar Hisba ta jihar Kano Sheikh Muhammad Haruna Sani Ibni Sina ya dakatar da kwamandan hukumar na karama Hukumar Dala Siyudi Hassan...
Mukhtar Yahya Usman Abdullahi Muhammad yaro ne dan shekara 13 da ya taso daga garin Yolan jiyar Adamawa zuwa Kano don kawai ya yi tozali da...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar Hisbah ta kafa kwamiti domin bincikar zargin da ake yiwa kwamandanta na karamar Hukumar Dala Siyudi Muhammad Hassan bisa zargin karkatar da...
Aminu Abdullahi Wani ma’aikacin kotun Kofar Kudu dake karamar hukumar birni a nan Kano Bahir Muhammad ya fada hannun jami’an tsaro bayan da aka gano yana...
Aminu Abdullahi A yayin da ake bikin ranar bandaki ta duniya a yau Alhamis, dalibai mata a nan Kano sun koka kan yadda suke shan bakar...
Mukhtar Yahya Usman Mai martaba Sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya bukaci gwamnati da ta gina makarantar horas da sojoji a masarautarsa. Kano Focus ta ruwaito...
TSOKACI