Aminu Abdullahi Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce za a tuhumi Abduljabbar Kabara ne kan abubuwan da yake furtawa amma ba...
Mukhtar Yahya Usman Mai alfarama Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce baiga dalilin da zai sa a yi mukabala tsakanin Abduljabbar Kabara...
Mukhtar Yahya Usman A yau Litinin ne ake sa ran za a mikawa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje rahoton kwamitin da aka kafa da zai shirya...
Aminu Abdullahi Malam Abduljabar Nasiru Kabara ya bukaci masoyansa da suka kai gwamnatin Kano kara kan dakatar da shi daga yin wa’azi da rufe masallatansa da...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ne zai jagoranci mukabala tsakanin Abduljabbar Kabara da...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince a shirya mukabala tsakanin Abduljabbar Nasiru Kabara da sauran Malaman Kano. Kano Focus ta ruwaito gwamnan...
TSOKACI