Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin tarayya ta ce cikin wannan shekara za ta kammala aikin gina sabon gidan gyaran hali na Kano kuma a fara aiki dashi...
Aminu Abdullahi Gwamnatin tarayya ta ce zata fara aikin tantance takardun shaidar mallaka na mazauna rukunin gidajen gwamnatin tarayya dake unguwar Sharada a birnin Kano. Kano...
Gwamnatin tarayya ta sake yin karin kudin wuta na sama da kaso 50 cikin 100 da sabon tsarin ya nuna zai tafi baidaya ne ba tare...
Aminu Abdullahi Kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa dake kula da da guraren shakatawa a jihar nan na gudanar da sana’ar su yadda ya kamata ya...
Zulaiha Danjuma Masu sana’ar kayan gwari a jihar Kano sunce sun daina kai kayansu zuwa kudancin kasar nan biyo bayan lalata musu kaya da aka yi...
TSOKACI