Mukhtar Yahya Usman Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta tsare hadimin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduj, Salihu Tanko Yakasai a birinin tarayya Abuja bisa dalilan...
Mukhtar Yahya Usman A yau Litinin ne ake sa ran za a mikawa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje rahoton kwamitin da aka kafa da zai shirya...
Aminu Abdullahi Malam Abduljabar Nasiru Kabara ya bukaci masoyansa da suka kai gwamnatin Kano kara kan dakatar da shi daga yin wa’azi da rufe masallatansa da...
Mukhtar Yahya Usman Dakataccen limanin masallacin juma’a na Filin Mushe Abduljabbar Nasiru Kabara ya roki alfaramar Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya yi masa adalci....
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce kulle makarantu a dai-dai lokacin da Korona ke ci gaba da yaduwa ba zai haifar da...
Aminu Abdullahi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin rufe gidajen kallo da gidajen biki da ke fadin jihar sakamakon bullar annobar Korona a karo...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce tsagin Kwankwasiyya na son kubuta daga ‘jin kunya ne’ kawai ya sanya shi cewar ya fita daga shiga takarar...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce ta kashe naira biliyan daya da miliyan dari takwas wajen biyan kudaden tallafin karatun daliban jihar Kano da ke...
Nasiru Yusuf Gwamnatin Jihar Kano ta rabawa Zawiyoyin Darikun Sufaye 110 shanu da buhunhunan Shinkafa da kuma kudin cefane don yin shagalin Maulidi. Kano Focus ta...
TSOKACI